Labarai
BABBAN KAMU: Sojojin Nijeriya Ta Kama Wasu Manyan ‘Yan Bindiga Masu Garkuwa Da Mutane A Sokoto ( A Cikin Hotuna)
Advertisment
Rundunar sojojin Nijeriya sashin Ofureshion SAHEL SANITI ta samu nasarar kama wasu manyan masu garkuwa da mutane tare da kwace baburan da suke amfani da su wurin daukar mutane, a yankin Arewa maso yamman a lokacin da Sojojin ke wani atisaye a cikin dajin dake yankin Sokoto.
Daga Muhammad Dahiru Shugaba Rijau
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)










