Kannywood
Bidiyo : Tirkashi Yanzunnan Wata Budurwa Ta Rungume Hamisu Breaker Yana Rera Waka A Cikin Jama’a
Wannan wani bidiyon ne mawakin Hamisu Breaker yana cikin wasa kawai da fitowarsa ya fara wasa sai anka ga wata Budurwar tayi Wuff ta rungume shi sosai.
Wanda mutum daya yayi kokarin cirota daga jikin mawakin amma ina sai da wani yazo ya kama masa Sa’a nan anka cire wannan shantalelliyar Budurwa daga jikin mawakin.
Ga bidiyon nan ku kalla.
https://youtu.be/E9xoVoU-rPk
Yarinya taji Kirarin soyayya
Dana abin haka yake
Bari nima infara waka