Kannywood
Yadda Ahmad Ali Nuhu yake buga kwallon kafa tare da yaran Turawa a kasar Ingila
Advertisment
Ahmad Ali Nuhu da ga fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood ya fara taka leda a kasar Ingila,an nuno Ahmad dinne yana buga tamolan tare da yaran masu jajayen kunnuwa.
Idan baku manta ba,tun a kwanakin baya ne muka labarta muku cewa Ahmad din da Mahaifan sa Ali Nuhu sun tafi kasar domin wani babban Al’amari da yake shirin faruwa.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:
Advertisment