Kannywood

Malam Ali ya baiwa Rayya Kwana Casa’in Hakuri kan zagin iyayenta

Advertisment

Fitaccen Jarumi kuma mawaki a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Sahir Abdul wanda akafi sani da Malam Ali acikin shiri me dogon Zango Kwana Casa’in ya fito ya nemi Afuwar Mutane akan rigimar su da Abokiyar Aikinsa Rayya Kwana Casa’in.Malam Ali ya baiwa Rayya Kwana Casa'in Hakuri kan zagin iyayenta

Acikin satinnan ne rigima ta barke Tsakanin malam ali kwana Casa’in da Abokiyar Aikinsa Rayya Kwana Casa’in wanda takaisu harga zagin Iyayen su.

Sai dai kuma daga kaeshe malam Ali ya fito ya bada hakuri akan abinda ya faru, ga cikakkiyar Bidiyon nan a kasa

 

https://youtu.be/FpZcMIsT6pI

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button