Kannywood

Jami’ar Kasar Benin ISM Adonai Ta karama Ali Nuhu A Matsayin Digirin Dakta

Advertisment

Shahararren tauraro kuma Attajirin Masana’antar Kannywood, ya hauda wasu hotuna a wata kafar sada zumunta, ya bayyana cewa ya samu gagarumar karramawa daga wata Babbar Jami’ar Kasar Benin mai suna ISM Adonai, Jami’ar wadda ke da alaka da Jami’ar Kasar Amurka dake Jahar Florida. Ta karrama Digirin Dakta(Doctorate Degree) na girmamawa. 


Ta bayyana kwazo da jajircewar Ali Nuhu wajan aikinshi na shirin kwaikwayo, African films, da gudummuwar da yake badawa ga al’umma a matsayin abunda ta yi la’akari dashi wajan bashi wannan Digirin.


Muna shi Dr ali nuhu murna samun wannan matsayi.

Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button