Kannywood
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un ! Mahaifin Jaruma Safiya Musa Ya Rasu
Labarin Dake Shigo Mana A Yanzu Shine Allah Ya Karbi Rayuwar Alhaji Musa Makkah Mahaifin Jaruma Safiya Musa A Gidanshi Dake Unguwar Shanu Kaduna.
Allah Muke Roko Ya Jiƙansa Ya Gafarta Mishi Allahumma Amin.
Majiyarmu ta samu labarin daga shafin sada zumunta na dokin karfe .