Hausa Musics
VIDEO : Ado Gwanja – Warr Official Video
Advertisment
Ado gwanja ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Warr’ da yayi alkawali.
Warr waka ce da ado gwanja ya kwana biyu bai fitar da waka ba amma yau kam an zo muku da sabuwa.
Ado gwanja limamin mata wanda baya neman dogon bayyani ga maso sauraren wakokinsa.
Advertisment