Hausa Musics
MUSIC : Farfesan Waka – Wannan Kasa
Suleman farfesan waka ya fitar da sabuwa wakar wanda take cikin kudin album dinsa mai suna ‘kishin kasa’
Ita wannan kasa yayi tane akan irin yadda alummar kasar nan take wanda kuma zakuji yadda yayi bayyani tiryan tiryan.
Wanda farfesan waka ya iya waka sosai wajen fadakar da alummar sunan kansu da kishin kasarsu da jaharsu baki daya.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin saukar wakar.