Hausa Musics
MUSIC: Dauda kahutu Rarara – Aisha


Advertisment
Mawakin siyasa Dauda kahutu Rarara yau kuma yazo da wani salon waka mai suna “Aisha”
Aisha waka ce wadda yake nuna wa duniya bai iya komai sai da ita shin wace aisha ce wannan ko Aisha humaira ce abokiya aikinsa.


Ko kuma wata A’isha ce ta daban amma an yi amfani da hoton ta ne domin wakar ta samu karbuwa.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.