Hausa Musics
[MUSIC] Adam A zango – Wane Yaro
Advertisment


Adam a zango yayi sabuwa waka mai suna “Wane Yaro”.
Adam a zango yayi wakar mai Salon hausa hip hop wanda yayiwa budurwarsa wanda yayi kalamai sosai na soyayya a cikinta.
Adam a zango a cikin wakar ya nuna cewa sunanta baby wanda amma ya fadi sunanta A’isha.
Ina masu mata da budurwa A’ishah ga sabuwa waka nan yayi mata sai kuyi amfani da download mp3 domin saukar da wakar.
Advertisment