Hausa Musics
MUSIC : Ahmad Shanawa – Soyayya Guba Ce
Advertisment
Wannan sabuwa waka ce wanda Ahmad Shanawa ya fitar mai suna soyayya guba ce wanda ita dai Kalma Soyayya da kuma Guba duk ba , bakuwar kalma bace bahaushe ba.
Wanda nasan yan Soyayya zasu yi muradin saurarenta.
Download, enjoy and share
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com