Hausa Musics
MUSIC : Salim Smart – Gizo


Fasihin mawakin nan matashi mai jini a jika mai tasowa ya sake zo muku da sabuwar wakar sa mai suna Gizo.
Salim smart mawaki ne da yayi fice wajen rera wakokin soyayyar zamani da iya kalamai.
A cikin wannan wakar ta gizo itama dai soyayya ce tsintsa anka wake kamar yadda zakuji idan kun saukar da wakar.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





thanks