Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Sani Ahmad – Amshi Kalamaina
Advertisment
Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Amshi Kalamaina” wanda tayi dadi sosai.