Politics Musics
MUSIC : Rarara – Sai Jagaba Sai Kashim
Advertisment


Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.
Rarara ya baiwa wannan waka suna “Sai jagaba sai kashim” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.
Wanda zaku iya amfani da alamar Download mp3 domin downloading.
DOWNLOAD MP3
Advertisment