Addini

(Bidiyo) Buhari ko Fir’auna kake iyar abinda zakayi kenan -Sheikh Bello Yabo

Buhari ko Fir’auna kake iyar abinda zakayi kenan -Sheikh Bello Yabo

Sako cikin bidiyo daga bakin Babban Malamin Musulunci Sheikh Bello Yabo Sokoto, yace Buhari wannan rashin tausayin naka ko kaine Fir’auna iyakar abinda zaka iya yi kenan, abin yayi yawa…

Tabbas ana aikata kowani irin nau’in zalunci da ta’addanci a wannan Kasa tamu Nigeria karkashin jagorancin Baba Buhari Maigaskiya, abinda kawai ya rage shine Buhari yayi da’awar Allantaka kamar yadda Fir’auna yayi, ba ma fatan haka ya kasance da shugaba Buhari

Yaa Allah Ka bamu mafita na alheri.

Ga Bidiyon nan ku Saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button