Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Rigar Aro
Advertisment
Albishirin ku ma’abota sauraren wakoki a yau munzo muku da tsohuwar wakar nura m inuwa mai suna “rigar aro’.
Wakar rigar aro waka ce da tayi fice sosai a cikin wakokin nura m inuwa wanda tayi tasiri sosai a lokacin da ya fitar da wakar.
Rigar Aro yayi wannan waka ne tare da billy ‘o wanda tabbas wakar tayi sosai.
Sai kuyi amfani da alamar Download mp3 domin saukar waka.
Advertisment