Hausa Musics
MUSIC: Abubakar Sani – Yan kasata
Advertisment
Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin hausa a yau munzo muku da sababbin wakokin Abubakar sani dan hausa Kudin album dinsa mai suna “Matsalarmu”
Abubakar sani mawaki ne da yayi fice wajen wakokin soyayya a cikin shirin kannywood.
Shine yau munka zo muku da sabuwa waka wanda tayi dadi sosai zaku saurara kuji.
Domin saukar da wannan wakar kuyi amfani da alamar Download mp3.
Advertisment