Labarai

Yansanda sun kama matashin da ya yanke al’aurar yarinya ‘yar shekaru 6 a Bauchi

Advertisment

Jami’an tsaron ‘yansanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi, Adamu Abdulra’uf dake Gandu Jama’are dan kimanin shekaru 20 da zargin yanke al’aurar wata yarinya me shekaru 6 dan Yin tsafi.
Kamar Yadda Hutudole na ruwaito .Kakakin ‘yansandan Jihar, Ahmad Muhammad Wakili ne ya bayyana haka ranar Juma’a, 1 ga watan Janairu shekarar 2020 inda yace an kama Adamu ne bayan da aka kai musu korafinsa.
 
 
 
 
Yace an garzaya da yarinyar Asibiti inda Likitoci suka tabbatar da cewa an yanke mata al’aura dalilin haka aka kama Adamu wanda kuma ya amsa laifinsa. Yace sun hada baki ne da wani Abdulkadir Wala Haladu wajan aika-aikar amma shi ya tsere.
Yace ana kan binciken lamarin.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button