Politics Musics
Audio:- Ado Gwanja Tattaka Alafiya Dan Musa ( Kwankwaso Santan Arewa )
Shahararen Mawakin Nan Ne Naku, Na Maza Da MataAdo Gwanja. Shine Yau Dauke Da Sabuwar WakaKwankwaso Wanda Ayanzu Haka Muke Song Baba Buhari Ya Tsayar Muna Da Shi A 2019.
Insha Allah Muna Fatan Wannan Shekara Dake Zuwa Ya Kasance Kwankwaso Ne Zai Take Over Da Wannan Mulkin Najeriya.
Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Jagoran Jama’a Da Talakawa Allah Ya Bashi Rikon Najeriya A 2019, Dan Halak Mai Kishin Addini Musulunci Da Masulmai.
Kwankwasiya Will Take Over 2019 Insha Allah That What We Are Hop Always.
Download This Jamz Song By Ado Gwanja Song.
DOWNLOAD MP3 NO
Search at pressloaded.com http://www.pressloaded.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com