Politics Musics
MUSIC: Sani Liya Liya – Atiku kawai 2


Sani liya liya mai wakar barkwanci ya fitar da sabuwa ta siyasa wanda yayiwa jam’iyar PDP.
Sani liya liya ya yi wakar “Atiku kawai 2 ” wanda yayiwa Atiku Abubakar domin yazo ya gyara kasar nan.
Wanda yayi kalamai sosai na nuna kasawar jam’iyar Apc a shekara 8.

![[MUSIC] Rarara - Banza 7 Ta kasa Amo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/03/real_dauda_kahutu_rarara-20210302-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)