Addini
Raddin Sheikh Daurawa zuwaga Yan Shi’an tiktok kan Maganar Auren Mutu’a
Advertisment
Ashsheikh Aminu Ibrahim Daurawa kano yayi wannan martani ne akan yan tiktok ƴan Shi’a kan cewa ya fadi cewa Sayyadi Abbas (R.A.) cewa ya hallata auren mutu’a.
Wanda wannan maganar ba haka take ba yana bayyani ne a cikin karatu amma sunka gutsure wajen da yake faɗaɗa bayyani.
To Alhamdulillahi malam wannan martani ya riske shi cewa to ga wani martani nan da hadisai sosai wajen sunka nuna cewa babu halacin haka.
Ga bidiyon nan kasa.
Advertisment
https://youtu.be/6pU4mfuE9Uo