Hausa Musics
MUSIC : Dan musa – Kantun Ghana ft Ado Gwanja
Advertisment
Prince dan musa Gombe ya fitar da sabuwa wakarsa wanda sunkayi tare da limamin mata Ado Gwanja.
Wakar Kantun Ghana waka ce wanda tayi trending a kafaffen sada zumunta wanda to yau an fitar da wakar.
Dan musa yayi shahara wajen wakokin soyayya da na siyasa duba da irin yadda suke taka rawa a cikin matasan mawaka.
DOWNLOAD MP3
Advertisment
gaske