Hausa Musics
MUSIC : Farfesan waka – Misalai (The exemplary leader
Advertisment
Farfesan waka yayi sabuwa waka mai taken “Misai” (The exemplary leader) wanda yayi wannan waka ne akan zabe wanda akwai kalamai sosai a ciki.
Farfesan waka yayi wakar ne na talaka ya samu katin zabensa kar yayi fushi ya fito yayi zabe domin kauda mutanen banza ba yan damfara ba.
Wakar Damfara waka ce ta waye kan talaka kan susan wanda yake sonsu ba yayansa ba kawai yan damfara.
Suleiman farfesan yayiwa shuwagabannin yan siyasa wankin babban bargo fes a cikin wannan waka sai ku sauka domin sauraren ta.