Politics Musics
MUSIC : Rarara – Shekara Shidan Baba
Advertisment
Rarara ya fitar da wakar kamar yadda yayi alkawali kan cewa zai fitar da wakoki akan mulki buhari wanda shine yasa ba’a gani saboda rashin son gaskiya.
Wakar Rarara mai taken “Shekara Shidan Baba” baba wanda yake fadin irin ayyukan general Muhammad buhari da yayi a shekara shida da hawan mulkinsa.
Idan baku manta ba shekara da ta gaba ne masoyan buhari sunka biya kudi naira Dubu ₦1000 rarara yayiwa buhari waka wanda shine ya cika alkawalin.
Sai kuyi amfani da download mp3 da ke saka domin saukar da wakar.