Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Maimuna
Advertisment
Ali jita ya fitar da sabuwa wakar sa mai suna ‘ Maimuna’.
Ali jita mawaki ne da baya Neman wani dogon bayyani a wajen masu sauraren wakokinsa.
Wakar Maimuna waka ce da itama akwai kalamai masu hikima sosai wanda zakuji dukkan bayyani daga bakinsa.
Advertisment