Hausa Musics
MUSIC: Hamisu Breaker – Burina
Hamisu yusuf breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna “Burina”.
Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa prodcure by Kasheepu Amjad record
Burina waka ce ta farko da fitaccen mawakin ya fitar a wannna sabuwa shekarar 2023.
To ita wannan wakar har Abada akwai bayyanai sosai a cikinta wanda sai kayi download ka saurara zaka fahimci zance na.