Kannywood
Inason na Zarce Nickiminaj a fagen waka – Safara’u
Advertisment
Tsohuwar Jarumar masana’antar kannywood safiya yusuf wanda anka fi sani da Safarau kwana casa’in wanda ta bar harka fim ta koma harka waka.
Inda wakarta ta farko da ta fara fitowa itace kwalelenku tare da mr 442 ne sunkayi wakar.
Daga nan kuma sauraran wakoki irin inda ass da dai sauransu.
A cikin wannan hira ce da wani gidan talabijin yayi da ita akan wakokinta wanda tace ita yanzu babban burinta ta harce sauran mawaka a nan Nigeria ko a ghana ko tace kai har su Nickiminaj.
Advertisment
Wanda tace babban matsalar yan arew shine kana fara sana’a sai a fara kusheka ana zaginta musamman mata wanda kuma babu inda ankace mata kar tayi sana’a.
Tashar duniyar kannywood ta kawo bidiyon hirar inda take fadin haka da kanta.
https://youtu.be/eYr62NQSen0