Bidiyon Tsiraicina Ne Yasa A Koreni A Daga Harka Fim – cewar Safara’u kwana casa’in
Tabbas Bidiyon Tsiraicina Ne Daya Fita Yasa A Koreni Daga Fim Din Kwana Casa’in Kuma Ni Ba ‘Yar KannyWood Bace Hassalima KannyWood Batamin Komai Ba – Inji Safara’u
Mawakiya Safiya Yusuf Wacce Akafi Sani Da SAFAA, Ta Bayyanawa Duniya Cewa Tabbas Lokacin Da Aka Sami Matasala Bidiyon Tsiraicinta Ya Bayyana A Duniya Shine Asalin Dalilin Da Yasa A Koreta Daga Kwana Casa’in Inda Ta Bayyanan Cewa Ita Kwata Kwata Ba ‘Yar KannyWood Bace.
Don Haka Yan KannyWood Su Kyaleta Haka Su Bar Cewa KannyWood Ne Yasa Tayi Suna A Duniya.Via
Ta Bayyana Hakan Ne A Wani Live Video Da Tayi A Shafin Tiktok. Inda Mutane Su Tasata A Gaba Da Tambayoyi, Wasu Kuma Su ɓata Mata Rai. Hakan Yasa Ta Hau Zage Zage Da Kalmar Turanci.
Tayi Bayani Cikin Wannan Bidiyon Kalla Bidiyon Kuji Abin Da Take Fadi Da Bakinta.
@northern_tiktoker♬ original sound – NORTHERN NIGERIA