Uncategorized

Makarantar Nigerian air Force school of medical sciences and Aviation Medicine sun fidda sanarwa sayar da form na 2021/2022.

Makarantar Nigerian air Force school of medical sciences and Aviation Medicine sun fidda sanarwa sayar da form.

wannan makaranta tana cikin jahar kaduna PMB 41 (18).
Ga dukkan masu son Shiga wannan makaranta a bangaren diploma ko National Diploma ko Higher National Diploma wato HND na cikin wannan shekaran ta kalanda karatu wato 2022/2023.

Wannan makaranta zata bawa jami’an soja Wanda suke bukatar Karin karatu da Wanda ba soja ba da Kuma Wanda suke bukatar Zama sojoji.

Abubuwan da ake buƙatar Mai neman wannan makaranta ya tanada sun hada da:-

  1. Ana bukatar Yan shiga wanan makaranta su zama suna da credit biyar 5 a waec, neco ko napteb, sanna suna da credit a English, mathematics, Physics, chemistry da biology, dole ya zama wannan credit 5 sun same shine a cikin zaman jarabawar dabe wuce biyu ba.
  2. Ana buqatar Yan takarkarun da zasu nema su sami maki su be wuce daga 16 zuwa 28 ba acikin watan Nan na October shekaran nan.
  3. Dole yan takarkarun su zama Yan kasar Nigeria ta haihuwa.
  4. Yan takarkarun su kasance sun rubuta jarabawar Jamb ta shekaran 2021 ko ta shekaran 2022 sannna ya kasance sun samu maki a kalla 120.

A Ina za’a samu Application form,
Application form za’a same shine ofishin rejistrar sannan akwai biyan kudi na dubu goma sha biyar 15,000, wannan form inde ka siya to babu damar a medo maka kudinka.

Bayan cike da application form za’a meda shi zuwa ofishin sakateriya rejistrar na makaranta dakuma photocopies na kayan, sati daya kafin aje Wajen test.

Ranar interview/test
Zai gudanar daga ranar 5 zuwa 8 ga watan September na shekaran 2022.

Ana bukatar kome za’a cike ya gunada ofishin sakateriya na makarantar.
Domin tuntubar wannan makaranta saiku Kira wannan number dake kasa.

09019116990, 08144482671,
09011050632.

Allah ya taimaka.

[Via]

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button