Kannywood
Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace ta yi amfani da kudin Kannywood wajan zuwa kasar Amurka
Advertisment
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka hotunanta inda aka ganta tana shakatawa a kasar Amurka, hotunan sun kayatar kuma da dama daga mabiyanta sun yaba, saidai wani yace, kalli inda kudin Kannywood ke tafiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com