Kannywood

Bidiyon shagalin Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba

A jiya ne anka fara shagalin bikin jaruma ummi rahab da sahibinta mijinta inn sha Allah jarumi kuma mawaki lilin Baba.

Wanda za’a daura a wannan rana 18/6/2022 wanda jiya ne ankayi kamu wanda kuma wannan al’adar bikin mata ne wanda shagalin dinner zai biyo baya.

Wanda tabbas akwai biki cikin wannan sati irin yadda za’a dauki yan kallo a wajen wannan jaruman shirin fim din Wuff wanda a cikin shirin yana so yayi wuff da ita.

To sai gashi a zahiri yayi wuff da ita wanda zamu gani zai chanza jarumar a fim din ko cigaba za’a amsa tana gareku.

https://youtu.be/E5bgto0be4o

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button