Kannywood
[Bidiyo] Ban Fiye son Mata ba Amma Fa’iza Lahad Tana Burgeni ~ Daga Bakin Malam Ali na kwana Casa’in
[Bidiyo] Ban Fiye son Mata ba Amma Fa’iza Lahad Tana Burgeni ~ Daga Bakin Malam Ali na kwana Casa’in
A wata hira da ankayi da malam ali na kwana Casa’in ko ince limamin Wuff yayi da bbchausa da sunan wani shiri da suke mai suna ‘Daga bakin mai ita’.
Wanda ya nuna cewa shi bai fiye son Mata a zahiri ba amma Fa’iza abokiyar aikinsa na matukar burgeshi sosai.
Ga bidiyon nan kasa.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



