Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Amarya Ummi Rahab
Advertisment
Zafaffan Hotunan amarya ummi Rahab wanda anka daurawa aure tare da sahibinta Mijinta lilin Baba.
An daura aurensu yau wanda a madadin CEO hausaloaded.com da mabiyanta suna musu fatan Alkhairi Allah ya basu zama lafiya amen.
Ga hotunan kasa domin kallon kwaliya amarya kamar balarabiya.
Advertisment
Ga karin wasu hotunan nan daga Ameerah glamour da sunkayiwa amarya kwaliya.
View this post on Instagram