Hausa Musics

MUSIC : Nazifi Asnanic – Wakar Auren Lilin baba Da Ummi Rahab

Nazifi Asnanic - Ta zamo Amarya

Advertisment

Nazifi asnanic ya yi sabuwa waka mai suna “Ta zamo Amarya” wanda yayiwa Jarumi kuma mawaki lilin baba da matarsa jaruma ummi rahab.

Lilin baba da ummi Rahab gobe ne za’a daura aurensu 18/6/2022 idan Allah ya kaimu gobe lafiya.

Nazifi Asnanic ya baiwa wannan waka suna ta zamo amarya ne saboda irin yadda soyayyar wadannan jarumai ya zamo a cikin masana’atar Kannywood.

Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka a wayoyinku.

Advertisment
 

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button