Yadda Wannan Matashin Ya Za6i Maryam Yahaya Kan Mahaifinsa
Allah Bai Barin Mutum Ba Aiki, Haka Matashin Ke Cewa Cikin Wani Bidiyo Daya Sake, Inda Ya Bada Labarin Cewa Lokacin Da Maryam Yahaya Bata Da Lafiya, Yazo Dai Dai Da Lokacin Da Mahaifinsa Shima Yake Jinya A Asibitij Mal. Aminu Kano, Amma Hankalinsa Kwata Kwata Yafi Karkata Kan Maryam Yahayan.
Ya Kara Da Cewa Ya Kashe Kudi Sosai Wajen Mata Addu’o’in Samun Lafiya, Inda Har Bashi Aka Dinga Binsa, Daga Karshe Ma Har Rago Ya Yanka Domin Sadaukarwar Allah Ya Bata Lafiya.
Yace da za’a da mahaifinsa zaiyi ma mahaifiyarsa kishiya zaice ya auro musu jaruma Maryam yahaya ko don kawai ya kama ganinta.
Magana A Bakin Mai Ita Dai Tafi Dadi. Ga Bidiyon Da Matashin Yake Bayani Da Kansa. Kan Irin Halin Soyayyar Jaruma Maryam Yahayan Ya Fada Ciki.
https://youtu.be/q20wxb056rc