Addini

Akwai abin tsoro game da lamarin wasu musulmai akan kisan Deborah- Sheikh Ahmad Guruntum

Advertisment

Malam sheikh Ahmed Yusuf gurutum yayi magana akan abinda ha faru a satin nan akan wannan la’anana Deborah da tayi ɓatacin ga fiyayyen hallita Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama.

Malam yana mai cewa :

Akwai abin tsoro akwai damuwa in dai akwai musulmi da zaiyi magana akan zagin Annabi cikin yan daƙiki ma’ana secos secos amma idan sunzo akan kisan da ankayiwa Deborah zaka ga hankali su ya tashi.

Malam yace na rantse da Allah kunga waɗanda mutane da kuke gani suna nuna an dauki doka an dauki doka wallahi ba dauka doka ne damuwarsu ba muturwa itace damuwar su.

Advertisment

Wallahi ko kamata akayi aka kaita kotu aka yanke mata hukuncin sai sun yage hukuncin wallahi.

Ni ina cikin wanda baya goyon bayan dauka doka a hannu amma miyasa hakan ta faru saboda mutane sun san ba’a yi musu adalci idan sunka kai ga hukuma.

Mallam yayi kira da hukuma suji tsoron Allah malam yace wallahi idan hukuma bata hukuncin adalci to Allah babu zama lafiya.

Mutum ya zagi manzon Allah a kasar Faransa ya gaya yawo cikin faransa balantana a Sokoto ko a bauchi ku kun tana dani adalci a wannan waje?”.

Ga cikakken bayyanin malam nan a cikin bidiyo.

https://youtu.be/HouAOy3lBVo

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button