Kannywood

Bidiyo : Shin me ya dace a yi da kudin da talakawa suka tara don yi wa manyan ‘yan siyasa waka? ~ Umayma Sani

A cikin wannan bidiyo umayma sani abdulmunim wakiliyar bbc hausa tayi bayyani gam sashe wanda yana da kyau kowane dan nigeria da ya saurara shin miyasa ya turawa wadanda mawaka kudi?

Shin miyasa wadanda naira dubu ko dari biyar bazaka je asibiti ka taimakawa mabukata ba?

Akwai tambayoyi da dama duk a cikin wannan bidiyo da yana da kyau kalle shi.

Ga bidiyon nan sai ku saurara domin jin abinda ake ciki.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button