Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic – Anci kwaliya Ado Gwanja


Nazifi Asnanic ya fitar da sabuwa wakar ado Gwanja da amarysa maryam.
Nazifi Asnanic shima dai ya bayar da tashi gudunmawa ta yin wannan wakar ga amare.
Ado Gwanja liman mata yau dai an daura aurensa da sahibarsa maryam paki.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







