Kannywood

Sakon Ummi Rahab Ga Mutanen Duniya

MashaAllah! Sabon Saqo Da Kuma Addu’a Mai Kyau Da Ummi Rahab Tama Mutanen Dasu Roki Addu’a Wajenta. Inda Jarumar Ke Gudanar Da Ibadan Ummarah Yanzun Haka A Kasar Saudiyya.

Jarumar Dai An Saki Wani Bidiyonta Inda Aka Nunata Kan Gado Ba Riga Jikinta Sai Dai Ta Barci, Sai Dai Ana Tunanin Kawayenta Ne Su Saki Wannan Bidiyon, Har Zuwa Yanzun Ummi Rahab Din Batayi Wata Magana Ba Game Da Bidiyon.

Ga Sakon Fatan Alkairi Da Jarumar Kema Mutanen Duniya Musanman Ma Musulmai.

 

 

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button