Kannywood
Maimuna Ta Bayyana Wacce Ta Kashe Mata Aure da Ado Gwanja
Advertisment
Maimuna Tsohuwar Matar Ado Gwanja, Ta Bayyana Wacce Tayi Sanadiyyar Mutuwar Aurenta Da Ado Gwanja.. A Watannin Dasu Gabata Ne Muka Sami Labarin Mutuwar Auren Ado Gwanja Da Maimuna, Inda Daga Baya Muka Sami Tabbacin Mutuwar Auren Nasu.
Bai Wuce Sati Biyu Ba. Muka Sake Samun Labarin Cewa “Maimunan Tsohuwar Matar Ado Gwanja Harta Kammala Iddanta” Labarin Dai Baiyi Dadi Ba. Sai Dai Yanzun Maimunan Ta Bayyana Wacce Tayi Sanadiyyar Mutuwar Auren Nata Da Sahibin Nata.
Wanda mutane sunyi mamakin mutuwar auren maimuna da ado gwanja irin yadda suke nunawa duniya suna kauna juna.
Ga Bidiyon Bayanin Nata.
Advertisment