Hausa Musics

MUSIC: Umar Mb – Hoto

Advertisment

Umar Mb – Hoto Download mp3

Mawaki umar Mb matashin mawaki ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna “Hoto”.

Hoto waka ce da Umar mb yayi wanda zakuji irin yadda yayi kalamai masu armashi a cikinsa.

Umar Mb mawaki ne wanda bai neman dogon bayyani a wajenku domin kuwa yayi suna sosai a fagen wakokin soyayya.

 

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button