Hausa Musics
MUSIC : Alan waka – Rimin Gusau
Advertisment
Alan waka – Rimin Gusau Download mp3 Latest song
Alan waka yayiwa basaraken jihar Zamfara rimi gusau wanda babban basakare ne a cikin garin Gusau babban birnin jihar zamfara.
Aminu alan waka ya bada labarin masarautar Sa’a nan ya yayi yabo sosai ga garin Gusau.
Alan waka mawaki ne da ya iya wakokin sarauta ba sai an baku labari ba sai ku saurara ko kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
Advertisment