Hausa Musics
MUSIC: Isah Ayagi – Mai Ruwan Ido
Advertisment
Isah Ayagi – “Mai Ruwan Ido” Song Mp3 Full Download.
Isah Ayagi Yazo Da Wata Sabuwar Zazzafar Wakarsa Mai Suna “Mai Ruwan Ido” Wakar Yayita Ne Domin Masoya Mata Da Maza Wanda Suke Da Ruwan Ido Wajen Aure.
Wakar Tashi Tayi Dadi Kuma Ta Bada Ma’ana Sosai.
Isah ayagi mawaki ne da yayi fice wajen wakokin soyayya da nishadantarwa da wakokin aure wanda a ko ina ba’a barsa a baya ba.