Hausa Musics
VIDEO: Abdul D One Ft. Adam A Zango & Zpreety – Kama Da Juna


Advertisment
Abdul D One ya saki bidiyon wakarshi mai suna “Kama Da Juna”.
Yayi wannan bidiyo tareda Adam A Zango da kuma Zpreety.
Kalli faifan bidiyon wannan waka daga kasa.





