Hausa Musics
[MUSIC] Ali Jita – Aya Aya
Advertisment
Ali jita ya fitar da sabuwa waka mai sunan ‘Aya Aya’ Wanda kalma tambura ga mutanen kasar hausa ba ba sabuwa bace.
Aya Aya nan kam ali jita yayi kalamai na sosai acikinta.
Zaku iya saurare kai tsaye ko kuma saukar da wakar a wayoyinku sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa.
Advertisment