Uncategorized
Jaruma Ummi Rahab Ta Hadu Da Mahaifinta A Kasar Saudia (bidiyo)
Advertisment
Wata Sabuwa Ana Wata Ga Wata Yau Jaruma Ummi Rahab Ta Hadu Da Mahaifinta
Jaruma Ummi Rahab Ta Hadu Da Mahaifinta A Saudiya Mai Suna Rahab.
Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa Jarumar Ta Wallafa Ne A Shafinta Na Sada Zumunta Cikin Bidiyon Da Ta Dauka Tare Da Mahaifin Nata.
Sun Dai Dauki Bidiyon Ne A Wani Wajen Shaqatawa Dake Kasar Saudiya Bayan Kammala Ibadar Umara Da Takaita Saudiyan.
Mahaifinta Nata Abdur Rahab Balarabe Ne Kuma Dan Asalin Kasar Saudiyan.
Ga Bidiyon Nan Ku Kalla.