Labarai

Bazan Iya Hakura Wani Ya More Budurcin ‘Yata Ba-Cewar Wani Da Yayiwa ‘Yarsa Ciki

Alhamdulillahi mungode wa Allah da yayi muna ni’ima musulunci wannan tabbas kasan addinin musulunci addini ne mai tsafta wanda yafi kowane addini dadi a duniya wani mutum mai suna Tonga Abdul Tonga ya wallafa labari na mai cewa.

Theddius Audu dan shekaru 48 da haihuwa, ya yiwa ‘yar cikinsa ciki mai shekaru 15 da haihuwa Justina a garin Wuyeya na jihar Nasarawa.

Dattijon dai yace ya kasa hakura da irin kyaun da ‘yar tasa take dashi ne hakan yasa ya zakke mata.

Bayan da aurensa ya mutu da uwar yarinyar mai suna Talatu shekaru 13 da suka gabata. Audu ya rike ‘yarsa ya hana ta bin uwarta.

Da aka nemi jin dalilin sa na yin hakan duk da ba kamashi aka yi ba.

Yace “Bafa zan iya hakura naga wani ne ke kwanciya da ‘yata da sunan aure ko soyayya ba. Duk wanda ya ganta yasan tana da kyau ga kuma jiki irin wanda maza keso. Mai yasa zan baiwa wani ita tunda nima inada bukatarta“.

Inji tsohon Uba kuma mijin yarsa
Justina dai tace tana son Danta kuma tanason babanta mijinta.

Domin batada wanda ya damu da damuwarta irinsa.Allah dai ya kyauta. Allah Ya hanemu da aikata abun jin kunya duniya da lahira.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button