Sababbin hotunan rahama sadau sun jawo cece kuce
Jaruma rahama Sadau ta saki wasu sabbabin hotunanta jiya wanda dai irin wannan hotunan kamar jan magana ne take yi ko a’a ita babu ruwanta da dun abubuwan mutane zasu fadi akanta ne.
A kwanan baya hotuna ta sun jawo rikice sosai wanda har ita da kanta tayi bidiyo tana zubda hawaye na cewa in sha Allah bazata sake ba, jiya kwatsam sai ga wasu wanda hotunan kam suma a al’adar malam bahaushe bai dace ya bayyawa duniya ba musamman ita da take shaharariyar jaruma nan take idanun mutane da duniya zai dauka.
Fatan mu Allah ya shiryar damu baki daya Allah yayi mana rahama cikin rahamarsa amen .
Mun tattaro muku kadan daga cikin martanin mutane.
@Dalhatu Adamu birshi cewa yake :
Haka dai ga abubuwa duk sun kwanta kamar gugan fata haka haka dai watara na sai nadama.
@Bilal malami sabo cewa yake:
Indon kyau kinyi kyau amma dai Allah yakara shiryardamu bakidaya.
@Usman sadi Funtua shi kuma addu’a yake :
Innalillahi wainnailaihim rajiun Allahumma ajirni fimasibati
@muazzam khamis Muhammad cewa yake:
Rahama, Allah ya ba ki duniya, zan so a ce kin tsaya kin nemi lahirar ki wlh. You still have a good chance wlh.
@uthman mohd gama cewa yake :
Allah ubangiji yasa Albarka a Rayuwar ki Naga sako nagode sosai Allah ya tsone idon makiya.
@musa hajarat cewa yake :
Babban yarinya. Ki huta kiji dadinki,don duniya ne,in ba mutuwa akwai tsofaa.
@Dalhatu usman mairiga cewa yake:
@Abba Muhammad gyadi gyadi cewa yake:
Wannan hoton da kikayi maganar gsky tallan nono kikeyi har ga Allah kowa ma ya sani sedai munafukai bazasu fada miki gsky ba .
Kawai kice mana abu yana qaruwa ba wai ki fake da wani to love beauty ba ‘yar rainin wayau kawai