Labarai
Bayan Garkuwa Da ‘Yar Shekara 5, Sun Kasheta Sun Bizneta A Dakin Dafa Abinci
Advertisment
Rundunar ‘yan sanda ta bayyana fuskokin wadanda ake zargi da yin garkuwa da ‘yar Shekara biyar a duniya, Khadija Abdullahi, bayan sun bukaci Naira dubu 150 a matsayin kudin fansa. Kamar yadda Leadershiphausa na ruwaito.
Wadanda ake zargin Kabiru Abdullahi mai shekara 52 da Alhaji Yawale mai shekara 45, dukkansu yan garin Toro ne a Jihar Bauchi.
“Sun bukaci in biya Naira miliyan daya, a Karshe muka sasanta akan naira dubu 150,000 kudin fansa.
“A karshe dai gawar Khadijah kawai na samu a cikin buhu bayan sun bizneta a cikin dakin dafa abinci” inji Mahaifin Khadijah.
Advertisment
Subhanallah ????????ansaki wasu tsaffin potunan naziru sarkin waka tareda wasu matan kannywood a matse da juna
https://youtu.be/zMHwrh4wjvI