Labarai

Ƙungiyar Izala Ta Yi Mubaya’a Ga Sabon Shugaban Riƙo Na Jam’iyyar APC

Advertisment

Shugaban Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya kaiwa shugaban kwamitin riƙo na jam’iyyar APC na ƙasa kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni Ziyara.

Shafin dokin karfe na ruwaito wannan labari

Idan baku manta ba kwanakin bayyani shugaba Muhammad Buhari ya nadashi a wannnan matsayi.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button